Sunday, September 2, 2007

ABDUL RAZAK KEDU



kash allah mai iko yaunede mukasamu labarin abokinmu wanda akafi sani dasuna (BAFFA SARA) wato kedu kasan cewar wata kokuwa da,akayi dashi afagen fama allah sarki munsamu wannan labarine daga wajen abokinsa wanda akafi sani dashi (shafi i isa ) wato shopson yazo wannan filinne domin yasanar damu labarin abin dayafaru da KEDU wanda yasha kaye gun ma,abochiyar begensa wato( FA,IZA) ALLAH sarki wannan labarin yabawa mutane mamaki amma kasancewar (BAFFA) ma,abokin begen FA,IZA yau yasha kaye damusalin karfe tara nasafe namu na naijeriya wannan abun yafarune domin BAFFA baya kusa da,ita yan da wani yasunkumi FA,IZA amastayin matarsa wannnan abu yatadawa abokinsa wato shapson hankali matuka yanamai yiwa BAFFA fatan alkairi da allah yabashi madadinta ameen

No comments: